#Attribution1 {display; none;} Skip to main content

Juma'a 23, Yuni, 2023

YANZU-YANZU: An dakatar da kada kuri'a a rumfunan zabe tara a jihar Taraba

An an dakatar da kada kuri’a a rumfuna tara a mazabun Gyetta Aure da Asibiti na karamar hukumar Donga a jihar Taraba.

Zanga-zanga ta barke a wasu sassan jihar yayin da masu kada kuri'a a yankin suka yi zargin cewa kuri'un na bogi ne da takardar sakamakon zabe.

ICRI ta bayyana cewa masu kada kuri’a a unguwannin Gyetta Aure da Asibiti na karamar hukumar Donga a yankin Taraba ta Kudu na zanga-zangar nuna rashin amincewa da gano takardun zabe na bogi da kuma takardar sakamakon zabe.

Rahotanni sun ce zanga-zangar ta dakatar da kada kuri'a a rumfunan zabe tara na gundumar.

Da yake bayar da bayanin yadda lamarin ya faru, wani mai lura da zaben ya ce a yanzu masu kada kuri’a sun karaya wajen kada kuri’a kan gano takardun zabe da sakamakon bogi da ake zargi.

An kuma bayyana cewa, a lokacin da ake gabatar da rahoton, an mayar da dukkan kayayyakin zaben zuwa ofishin hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC) da ke unguwar.

Comments

Popular posts from this blog

Kotu ta samu Ekweremadu da laifin yunƙurin safarar sassan ɗan adam

Wata kotu a Birtaniya ta samu ɗan majalisar dattijan Najeriya, Ike Ekweremadu da matarsa da laifin yunkurin safarar sassan ɗan adam. Shari'ar ta shafi dauko wani dan Najeriya mai shekaru 21 zuwa Birtaniya domin a cire ƙodarsa a bai wa diyar Ekweremadun. Kotun ta kuma sami wani likita mai shekaru 50, Dr Obinna Obeta da haɗa baki da dan siyasar wajen samo mutumin saboda a cire masa koda. Masu shigar da kara sun ce za a cire kodar mutumin ne domin a saka wa Sonia, ɗiyar Ekweremadu mai shekaru 25. Kotun ta wanke Sonia da hannu a tuhumar da ake yi mata. Matashin da aka so amfani da ƙodar tasa, wani mai ƙaramar sana’a ne a birnin Legas. An kai shi Birtaniya ne a bara domin gudanar da aiki a asibitin Royal Free Hospital da ke biornin London. Ya ce an yi alƙawarin samar masa aiki a Birtaniya saboda taimakon da zai yi, sai dai ya ce ya gane cewa ana masa shigo-shigo ba zurfi ne bayan tattaunawa da likitoci a ƙasar ta Birtaniya. Duk da cewa ba laifi ba ne bayar da g

DEEJARH BERVER ENTERPRISES

DAMA GARE KU MATA!!! DAMA GARE KU MATA MASU BUKATAR KOYON GIRKE-GIRKEN KWALAM DA MAKULASHE, KUNA ZAUNE TSAF DAGA CIKIN GIDAJENKU. DEEJARH BERVER TA SHIRYA TSAF DOMIN KOYO MUKU HADADDUN GIRKE-GIRKE, YADDA ZAKI SARRAFA ABINCI DA LEMOKA DA HADIN SALAD DA SNACKS HAR GUDA 40, TAMKAR KUNA GABANTA. ZA A GABATAR DA KOYARWAR TA CIKIN WAYOYIN HANNUNKU WATO TSARIN ONLINE LECTURE MAI DAUKE DA HOTON VIDEO DA RUBUTU DALLA-DALLA AKAN TA CIKIN MANHAJAR WHATSAPP DA TELEGRAM. KOWA NA DA DAMAR YIN TAMBAYA KO TATTAUNAWA DA MALAMA A SIRRANCE. KU DAI KU YI RIJISTA A YAU AKAN KUDI NAIRA 2,500 KACAL. ZA MU FARA KOYARWA RANAR 18 March, 202. DOMIN KARIN BAYANI KIRA WANNAN LAMBAR 09079274454

Jadawalin Lokutan Sahur Da Buda Baki A Birnin Kano